✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Darussan Ramadan: Mu kula da abubuwa 10 da ke cutar da al’umma

Ya ku Gizagawan Zumunci da ma dukkan al’ummar Musulmin duniya, a yayin da muke ta ban kwana da wannan muhimmin wata mai albarka na Ramadan,…

Ya ku Gizagawan Zumunci da ma dukkan al’ummar Musulmin duniya, a yayin da muke ta ban kwana da wannan muhimmin wata mai albarka na Ramadan, mun samu muhimmin sako mai take na sama daga Sakataren Gizagawan Zumunci na Najeriya, Kabir Sakaina Layin ’Yangoro Malumfashi