✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

danye sharaf

Wasu Fulani uku ne suka je birni suna zagayawa sai suka ga shago ana sayar da lemun kwalba. Su ma sai suka je za su…

Wasu Fulani uku ne suka je birni suna zagayawa sai suka ga shago ana sayar da lemun kwalba. Su ma sai suka je za su saya. daya aka ba shi Fanta, daya aka ba shi Coke daya kuma aka ba shi Sprite. Wanda aka ba shi Fanta ya shanye abinsa nan take, sai ya ce wa sauran abokansa: “Kai Hardo da Jauro, yaya ba ku shanye naku ba?” Sai Hardo ya ce: “Ai nawa ya kone.” Shi kuma Jauro sai ya ce: “Naka ma konewa ya yi kawai, ai ni nawa ko wutar ma ba a dora shi ba, danye ne sharaf.”

Daga Iliyasu Idris Fahad Suleja, 07086228845