✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

dan sululu

Wasu ’yan daudu ne su biyar suna fyadin dawa sai ga wani karamin maciji ya fito. Nan take suka watsar da sandunan suka koma gefe…

Wasu ’yan daudu ne su biyar suna fyadin dawa sai ga wani karamin maciji ya fito. Nan take suka watsar da sandunan suka koma gefe suna ihu, suna cewa: “Ni shegiya, ’yan maza ku zo ga dan sululu.”

Daga Amiru Isa Bakori, 08075959086