dan sanda ya dirka wa mahaifiyarsa bindiga a Gusau
Ana zargin wani kofur din ’yan sanda mai suna Adamu Abdullahi mazaunin Unguwar Hira da Kwadi da ke Tudun Wadan Gusau da laifin dirka mahaifiyarsa…