✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dan sakandaren da gwamnati ta ba kwangilar kera jirgi mara matuki

Iliyasu Abba Alkasim dan sakandare ne da ya kera jiragen ruwa da na sama har ma da na’urar watsa labarai a Kano. Ya shaida wa…

Iliyasu Abba Alkasim dan sakandare ne da ya kera jiragen ruwa da na sama har ma da na’urar watsa labarai a Kano.

Ya shaida wa Aminiya cewa gwamnati ta ba shi aikin hada mata jirgi mara matuki, inda zai yi aiki tare da sojoji.

A wannan bidiyon, ya yi bayanin irin abubuwan fasaha da ya kera da kuma burinsa, sannan ya yi mana gwajin tashar rediyo da ya kera.

[youtube https://www.youtube.com/watch?v=OseGCj_WdVw]