✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dalilin da na koma mai kama da Becham

dan kwallon kafa na Arsenal da ke Ingila Aaron Ramsey ya bayyana dalilin da ya sa ya koma mai kama da Becham.Ramsey dan shekara 23…

dan kwallon kafa na Arsenal da ke Ingila Aaron Ramsey ya bayyana dalilin da ya sa ya koma mai kama da Becham.
Ramsey dan shekara 23 ya ce mutane da dama suna cewa ya yi kama da Becham, inda hakan ya sanya shi farin ciki marar misaltuwa.
“Becham ya shahara, don haka a rika hada ka da shahararre abin farin ciki ne, hakan ya sanya na koma sanya sutura da yin aski irin nasa.” Inji  Ramsey dan kasar Wales.