✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto8

Babban Mai Shari’a Jibowu a lokacin da yake rantsar Babban Gwamnan Turawan Mulkin Mallaka Sa James Robertson a shekarar 1955.  Jibowu ne Mai Shari’a bakar fata na farko a Afirka da ya rantsar da farar fata akan wani mukamiMai Alfarma Sarkin Musulmi Sa Abubakar tare da Shugaban Kasa Janar Aguyi Ironsi a shekarar 1955