✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto12

Daga hagu, Cif Obafemi Awolowo da Dokta Nnamdi Azikiwe da Sa Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato a daya daga cikin ajin Kwalejin horar da  sha’anin mulki  ta Zariya (Institute of Administration) jim kadan da bude kwalejin a ranar 14 ga watan Afrilu 1954Firaminista Sa Abubakar Tafawa Balewa da Firaministan Inidiya Mista Nehru da Shugaban kasa Dokta Nnamdi Azikiwe a shekarar 1965