✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA 101

Babban Gwamnan Najeriya, Sa John Macpherson wanda ya mulki kasar nan a tsakanin shekarar 1948 zuwa 1955

Babban Gwamnan Najeriya, Sa James Robertson, wanda ya mulki Najeriya a tsakanin shekarar 1955 zuwa 1960.  Daga shi babu Baturen da ya sake mulkar Najeriya bayan an samu ’yanci a 1 ga watan Oktoba, 1960.