✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto 5

Farko a hagu, Cif Obafemi Awolowo sai Sa Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato da kuma Dokta Nnamdi Azikiwe.  Sun dauki wannan hoto ne a ranar 14 ga watan Fabrairun 1954Firimiyan Arewa Sa Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato a lokacin da suke musabaha da Dokta Nnamdi Azikiwe don karfafa dankon zumunci