More Podcasts
I’itikafi sunna ce mai karfi a goman karshen Ramadan, kuma jama’a masu sukunin shiga na kwashe kwanaki kusan goma a masallaci wajen ibada.
To amma me ya kamata ku sani gameda shiga itikafi kuma wadanne abubuwa ake son mutum ya kiyaye a lokacin?
- DAGA LARABA: Abin Da Ake Yi A Goman Tsakiyar Ramadan A Addini Da Al’ada
- “Shekara 8 Ina Tara Kuɗin Hajji Amma Yanzu Dole Na Fasa Zuwa”
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba matakan shiga i’itikafi da abubuwan da ya kamata ku sani gameda hakan.
Domin sauke shirin, latsa nan