✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: ‘Yan Ta’adda Na Fada A Ji A Najeriya.

ku latsa nan domin sauraren shirin a lokacin da ku ke so Yawaitar ta’addancin ’yan bindiga a Najeriya ya sa ’yan kasar sauya tunaninsu da…

More Podcasts

ku latsa nan domin sauraren shirin a lokacin da ku ke so

Yawaitar ta’addancin ’yan bindiga a Najeriya ya sa ’yan kasar sauya tunaninsu da yadda suke rayuwa.

Shin sauya tunani da yadda ake rayuwa a Najeriya saboda tsoron ta’adancin ’yan bindiga mafita ce kuwa?

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya dubi yadda kasashen da suka ci gaba ke yakar ta’addanci da yadda ’yan kasashen ke magance matsalolin ta hanyar kin sauya yadda suke tunani da mu’amala.