✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda rashin ruwan sha ke lakume rayuka a Kano

Bakar wuyar da Kanawa ke sha saboda wahalar ruwan sha da na amfani.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Matsalar rashin ruwan sha na ci gaba da jawo asarar rayuka a yankunan Jihar Kano.

Magidanta sun bayyana yadda su da iyalansu ke kwana da yunwa saboda rashin ruwan dora girki, kuma ko gobara ce ta tashi, sai dai ta cinye duk abin da ta kama, saboda rashin ruwan kashe wutar.

Me ya sa har yanzu matsalar rashin ruwa ta ki ci ya ki cinyewa a yankunan Jihar Kano?

Shirin Daga Laraba ya bankado yadda Kanawa ke shan bakar wahala saboda rashin ruwan sha da na amfani.