✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Yadda Ake Gane Labaran Karya

Hannyoyin da za a bi domin gano labaran karya da zarar an yi ido hudu da su a intanet ko kafofin sada zumunta

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Ta wace hanya mutum zai gane labarin karya a kafar intanet ko kuma a kafofin sada zumunta?

Wani lokaci bambance labaran karya abu ne mai sarkakiya ta yadda hatta amintattun kafafen yada labarai kan fada a tarko,  su dauke su a matsayin sahihan labarai.

Tambayar da ke yawan ci wa jama’a da dama tuwo a kwarya ita ce, ta yaya mutum zai gane labarin karya?

Shirin Daga Laraba na tafe da bayanan hanyoyin gane labaran karya da zarar an yi ido hudu da su.