✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Daga Laraba: Neman mafita daga matsalar watsi da tarbiyyar ’ya’ya (2)

Mummunar fahimta kan sha'anin iyali da kuma mafita daga matsalar lalacewar tarbiyyar ’ya’ya

Domin sauke shirin latsa nan.

Yin watsi da tarbiyar ’ya’ya na daga cikin abubuwan da suka haifar da matsalolin da ke addabar al’umma.

A kashi na biyu na shirinmu a kan matsalolin yin watsi da tarbiyyar ’ya’ya, shirin Daga Laraba ya mayar da hankali a kan irin mummunar fahimta da aka yi wa sha’anin iyali da tarbiyyar ’ya’ya, sannan ya samo mafita.

A yi sauraro lafiya.