More Podcasts
A duk lokacin da dogon hutun zangon karatu na karshe ya kare, iyaye sukan kasance cikin taraddadin yadda za su fuskanci komawar yara makaranta, saboda dumbin bukatu da yanayin ke zuwa da su.
Shin, me ya kamata iyaye da masu makantu su fi mayar da hankali a kai, musamman la’akari da irin yanayin tsadar kayayyaki da kuncin rayuwa da ake fama da su a Najeriya?
- NAJERIYA A YAU: Me Zai Faru Idan Aka Kara Kudin Mai a Najeriya?
- DAGA LARABA: Muhimmancin Al’adar Ciyayya
Shirin Daga Laraba na wananan mako, zai tattauna ne kan wannan batu na komawa makanta bayan hutun dogon zango.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan