✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Kokarin Da Gwamnati Ke Yi A Yakar ’Yan Ta’adda

’Yan Najeriya na tababa kan kokarin da gwamnati ke ikirarin tana yi don magance matsalar.

More Podcasts

 

Domin sauke shirin latsa nan

Yawan hare-haren da ’yan ta’adda ke kaiwa kan jama’ar da ba su ji ba, ba su gani ba a jihohin Katsina, Zamfara, Sakkwato, Kebbi, Neja da Kaduna, ya sa shakku a zukatan ’yan Najeriya bisa kokarin da Gwamnati ke cewa tana yi.

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya binciko irin kokarin da gwamnatin ke yi a matakin kasa da jihohin da abin ya fi shafa.