✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Daga Laraba: Illolin da bilicin ke haifar wa lafiyar masu yi

Abin da ke sa maza da fararen mata yin bilicin.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A shirin Daga Laraba da ya gabata, mun tattauna dabi’ar bilicin, wato jeme launin fatar jiki daga baka ta koma fara.

A yau za mu ji illolin da bilicin ke haifar wa lafiyar masu yi,  kuma za ku ji yadda wannan dabi’a ta bilicin ta mamaye, daga maza har mata.

Daga Laraba: Me ya sa ake bilichin?

Daga Laraba: Abin da ke sa mace ta fara neman namiji da aure