✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Hanyoyin Da Labaran Karya Ke Wa Jama’a Illa

Mun fede biri har wutsiya kan tasiri da illolin da labaran karya ke wa jama'a.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Mako biyu da suka gabata mun karkata akalar shirin Daga Laraba zuwa batun labaran karya, masu kirkirar shi da kuma masu yada wa.

A wannan karon, mun tura shirin gaba ta yadda muka dubi irin tasiri da kuma illar labaran karya ke haifar wa jama’a.

Mun tattauna da masu yada labarai ta intanet, da ’yan siyasa da kuma masana a wannan fage domin fede biri har wutsiya.