More Podcasts
Majalisar Dokokin Najeriya ta tsaya kai da fata cewa dole babban bankin kasar (CBN) ya sassauta dokarsa ta takaita cirar tsabar kudi.
Shin akwai siyasa a hakikancewar da mambobin majalisar suka yi kan neman sassauta dokar?
- DAGA LARABA: Yadda Ake Aure Da Ciki A Najeriya
- NAJERIYA A YAU: Shin Gwamnatin Kano Za Ta Rataye Abduljabbar?
Saurari shirin Najeriya A Yau domin samun bayanai masu gamsarwa.