✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Abin da kishi ke sa maza aikatawa

Tsananin kishin maza da abin da yake sa su aikatawa

More Podcasts

A duk lokacin da aka ambaci zafin kishi, to da dama mata ke zuwa zukatan jama’a.

Shin yaya maza ke kishi, kuma me suke iya aikatawa saboda tsananin kishi?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna da masu ruwa da tsaki game da tsananin kishin maza, abin da yake iya sa su da kuma yadda ya kamata kishin ya kasance.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

%d bloggers like this: