✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dadewar ’yan sanda a wuri na sa su saje da jama’a – Sarkin Yaran Kazaure

Sarkin Yaran Kazaure da ke Jihar Jigawa Alhaji Yusuf Mahamud ya roki Kwamashinan ’Yan sandan jihar ya rika sauya wuraren aiki ga ’yan sandan da…

Sarkin Yaran Kazaure da ke Jihar Jigawa Alhaji Yusuf Mahamud ya roki Kwamashinan ’Yan sandan jihar ya rika sauya wuraren aiki ga ’yan sandan da ke zaune a kananan hukumomin jihar musamman wadanda suka dade a wuraren, inda ya ce barin ’yan sanda su dade a wuri daya yana sa su kasa aiwatar da aikinsu.