✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Chelsea ta yi sabon koci

Kocin Italiya na yanzu Antonio Conte ya zama sabon kocin kulob xin Chelsea na Ingila.  A wata yarjejeniya da kulob xin ya qulla da kocin…

Kocin Italiya na yanzu Antonio Conte ya zama sabon kocin kulob xin Chelsea na Ingila.  A wata yarjejeniya da kulob xin ya qulla da kocin a ranar Talatar da ta wuce an nuna kocin zai shafe shekaru uku yana koyar da kulob xin.  Sai dai sabon kocin ba zai fara aiki ba sai an gama kakar wasa ta bana.