Shugaban kungiyar Naka-sai-naka da ke unguwar Agirik a yankin Ikorodu a jihar Legas, Malam Salisu A. Isa ya ce kungiyarsu ta bambanta da sauran kungiyoyi…