Dokta Funsho Amosun ita ce uwargidan Gwamnan Jihar Ogun Alhaji Ibekunle Amosun. Ta shahara wajen gudanar da ayyukan jinkai da tallafa wa gajiyayyu da kuma kare muhalli. A makon jiya ne ta yi bikin cika shekara 50.
Burina sanya marasa galihu yin farin ciki – Dokta Funsho Amosun
Dokta Funsho Amosun ita ce uwargidan Gwamnan Jihar Ogun Alhaji Ibekunle Amosun. Ta shahara wajen gudanar da ayyukan jinkai da tallafa wa gajiyayyu da kuma…