✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bincike: Yadda ’Yan Abuja Ke Cin Gurbataccen Nama

Za ku yi mamakin ƙazantar da muka banƙado ana yi ga naman da mutane ke siya daga mayanka

More Podcasts

Tana iya yiwuwa ba ku da tabbacin yadda ake sarrafa nama a mayanka ba, amma yana da kyau mu rika kula da tsafta da kuma lafiyar naman da muke ci a kowane lokaci.

Domin kuwa, za ku yi mamakin irin ƙazanta da barazanar yaɗa kwayoyin cuta da bincikenmu ya banƙado a mahautun  da ke Abuja.

Shirin Najeriya a Yau ya mayar da hankali kan yadda wasu mayanka a Abuja ke gudanar da aikinsu ba tare da kula da tsafta ko lafiyar naman da suke samar wa jama’a ba.

Domin sauke shirin, latsa nan