More Podcasts
Tana iya yiwuwa ba ku da tabbacin yadda ake sarrafa nama a mayanka ba, amma yana da kyau mu rika kula da tsafta da kuma lafiyar naman da muke ci a kowane lokaci.
Domin kuwa, za ku yi mamakin irin ƙazanta da barazanar yaɗa kwayoyin cuta da bincikenmu ya banƙado a mahautun da ke Abuja.
Shirin Najeriya a Yau ya mayar da hankali kan yadda wasu mayanka a Abuja ke gudanar da aikinsu ba tare da kula da tsafta ko lafiyar naman da suke samar wa jama’a ba.
Domin sauke shirin, latsa nan