✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

BIDIYO: Shekara 25 da rasuwar tsohon Shugaban Najeriya Sani Abacha

Abubuwan da ’yan suke jin kewa game da Abacha, shekara 25 bayan rasuwarsa

A yau ne tsohon Shugaban Najeriya na mulkin soja, Janar Sani Abacha ke cika shekara 25 da rasuwa.

Abacha ya shugabanci Najeriya ne daga shekarar 1993 har zuwa rasuwarsa a 1998.

Shiga nan don jin abin ’yan kasar suka fi tuna margayin da shi.