✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Basakkwacen alkali

Wani mutum ne aka kira shi kafiri, sai ya kai kara wurin wani alkali Basakkwace. Alkali ya tara su cikin kotu, ya tambayi wanda ya…

Wani mutum ne aka kira shi kafiri, sai ya kai kara wurin wani alkali Basakkwace. Alkali ya tara su cikin kotu, ya tambayi wanda ya kai kara cewa: “Kana Sallah?” Ya ce: “A’a.” Azumi fa? Ya ce: “A’a.” Sai alkalin ya ce: “Jaye daga nan, kai kahirina kake walla.”

Daga Amiru Isa Bakori, 08075959086.