Wani mutun da ake zargi ya kware a wajen yi wa manyan mutane sata a wajen taro dubunsa ta cika a lokacin da ya samu sa’ar yi wa tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna, Alhaji Lawal Kaita, sata a garin Kankiya.
barawon da ya yi wa tsohon Gwamna sane ya shiga hannu
Wani mutun da ake zargi ya kware a wajen yi wa manyan mutane sata a wajen taro dubunsa ta cika a lokacin da ya samu…