✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Banza ba ta kai zomo kasuwa

Babu makawa tura ta kai bango game da yaki da rashawa, kuma ma’abuta wannan mummunar dabi’ar sun fara rama duka, suna kuma kago dabarun tsira…

Babu makawa tura ta kai bango game da yaki da rashawa, kuma ma’abuta wannan mummunar dabi’ar sun fara rama duka, suna kuma kago dabarun tsira daga binciken da ake yi  ta hanyar batar da sawu ko boye dukiyar da suka sassace.