✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bai kamata mu siyasantar da kashe-kashen rayuka ba-Gwamnatin Tarayya

  Gwamnatin Tarayya ta ce bai kamata jama’a su siyasantar da kashe-kashen da suka auku kwanannan a sassan kasar nan ba.   Mataimakin Shugaban Kasa,…

 
Gwamnatin Tarayya ta ce bai kamata jama’a su siyasantar da kashe-kashen da suka auku kwanannan a sassan kasar nan ba.
 
Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ne ya yi furucin a Abuja, jiya, a taron addu’ar hadin gwiwa na darikokin coci-coci don bikin  tunawa da mazan jiya na shekarar 2018.
 
Osinbajo ya ce gwamnatin tarayya ta gano cewa wasu mutane suna son yin amfani da siyasa kan kashe-kashen da suka auku a jihar Benuwe da Ribas da Adamawa da Filato da sauransu.