Jam’iyyar PDP ta ce ba za ta baiwa Atiku tikitin takara kai tsaye ba dole sai ya bi ka’idojin da jam’iyyar ta gindaya.
Shugaban Kwamitin Riko na Jam’iyyar, Sanata Ahmed Makarfi ya ce jam’iyyar ba ta taba tattauna batun baiwa Atiku takara kai tsaye ba