Shugaban kulob xin FC Barcelona da ke Sifen Joseph Bartomeu ya ce kulob xin ba zai yarda wasu su riqa neman taya xan qwallonsu Neymar ba tare da sun amince da yin haka ba.
Ba za mu bar Neymar ya yi magana da Madrid ko PSG ba – Shugaban Barcelona Bartomeu
Shugaban kulob xin FC Barcelona da ke Sifen Joseph Bartomeu ya ce kulob xin ba zai yarda wasu su riqa neman taya xan qwallonsu Neymar…