✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ba ’yan Boko Haram suka kai harin Jos ba – Jonathan

Shugaban kasa Jonathan ya ce harin kwananan da aka kai Jihar Filato, inda dan majalisar dattijai da na jiha suka rasa rayukansu, ba shi da…

Shugaban kasa Jonathan ya ce harin kwananan da aka kai Jihar Filato, inda dan majalisar dattijai da na jiha suka rasa rayukansu, ba shi da wata alaka da ’yan boko Haram.

%d bloggers like this: