✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ba mu karrama Buhari ba- Cibiyar Luther King

  Cibiyar Martin Luther King ta fitar da sanarwar cewa bat a karrama Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ba, kamar yadda ake cewa.   “Kyautar girmamawa…

 

Cibiyar Martin Luther King ta fitar da sanarwar cewa bat a karrama Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ba, kamar yadda ake cewa.

 

“Kyautar girmamawa da aka Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ba daga cibiyar King ba ne, kuma ba ita ta bayar ba kuma ba ‘ya’yansa ba ne.”