✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Attajirin Balarabe zai auri kanwar Michael Jackson

A farkon makon jiya ne labari ya bazu, cewa wani hamshakin attajiri, Balarabe dan kasar katar, Wissam al-Mana ya gama kintsawa domin gudanar da kasaitaccen…

A farkon makon jiya ne labari ya bazu, cewa wani hamshakin attajiri, Balarabe dan kasar katar, Wissam al-Mana ya gama kintsawa domin gudanar da kasaitaccen bikin kece raini, a lokacin da zai auri fitacciyar mawakiyar zamani Janet, kanwar marigayi Michael Jackson.