✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Attajiri ya sanya ladar Dala miliya 65 ga duk wanda ya lallabi ’yarsa ya aureta

Wani hamshakin attajiri a kasar Hong Kong ya sanya ladar dala miliya 65 ga duk wanda ya lallabi ’yarsa ya aureta. Wannan ’ya tasa dai…

Wani hamshakin attajiri a kasar Hong Kong ya sanya ladar dala miliya 65 ga duk wanda ya lallabi ’yarsa ya aureta. Wannan ’ya tasa dai ana zarginta da aikata madigo, kamar yadda rahotanni ke watsuwa.