kauyen Otuake, mahaifar Shugaba Goodluck Jonathan, ya samu kaso fiye da jihohin Arewa 19 daga Asusun Kare Mahalli a shekarar kudi ta bara, yayin da jihohi 10 na Arewa da ke fama da matsalar kwararowar hamada suka tashi a tutar babu.
Asusun Kare Mahalli: kauyen su Jonathan ya samu kaso fiye da na jihohin Arewa 19
kauyen Otuake, mahaifar Shugaba Goodluck Jonathan, ya samu kaso fiye da jihohin Arewa 19 daga Asusun Kare Mahalli a shekarar kudi ta bara, yayin da…