Domin sauke shirin latsa nan
Camfi wani abu ne da mutane a ko wanne bangare na duniya kan yi amanna da shi kuma ya zama bangare na al’ada.
Mene ne asalin camfi? Zai iya fita daga zukatan mutane kuwa?
A wannan karon, shirin Daga Laraba ya yi nazari a kan camfi da tasirinsa a rayuwar al’umma.