✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ana zargin tsohon Kwamishina da fyade a Kalaba

Rundunar ‘yan sandan Kuros Riba sun kama wani tsohon Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Kuros Riba Edet Okon Asim bisa zargin yi wa wata yarinya…

Rundunar ‘yan sandan Kuros Riba sun kama wani tsohon Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Kuros Riba Edet Okon Asim bisa zargin yi wa wata yarinya fyade.

Kakakin rundunar DSP Irene Ugbo ce ta tabbatar wa Aminiya da hakan, “an kama shi kuma yanzu haka yana hannu ana masa tambayoyi.”