✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ana tuhumar dan shekara 22 da satar jaki ya kashe a Gombe

An gurfanar da wani saurayi mai suna Muhammad Umar mai shekara 22 da ke sana’ar gini, a gaban wata kotu a Gombe bisa zargin laifin…

An gurfanar da wani saurayi mai suna Muhammad Umar mai shekara 22 da ke sana’ar gini, a gaban wata kotu a Gombe bisa zargin laifin satar jaki ya kashe shi a garin Gombe.