✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ana tuhumar dan kwallo da kashe alkalin wasa a Amurka

Akwai yiwuwar wani matashin dan kwallo da ke buga wasa a wani kulob da ke buga gasar rukuni-rukuni ta Amurka ajin ’yan dagaji da aka…

Akwai yiwuwar wani matashin dan kwallo da ke buga wasa a wani kulob da ke buga gasar rukuni-rukuni ta Amurka ajin ’yan dagaji da aka sakaya sunansa saboda karancin shekaru ya fuskanci hukuncin kisa