✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An tuve rawanin Dallatun Shuni saboda zarginsa da yi wa ’yarsa ciki

Masarautar Shuni da ke karamar Hukumar Dange Shuni a Jihar Sakkwato ta tube rawanin Dallatun Shuni Alhaji Ummaru kwaron Wake daga sarauta bayan da aka…

Masarautar Shuni da ke karamar Hukumar Dange Shuni a Jihar Sakkwato ta tube rawanin Dallatun Shuni Alhaji Ummaru kwaron Wake daga sarauta bayan da aka zarge shi da yi wa ’yarsa ciki kafin ya aurar da ita.