✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An sauya Kwamishinan ’Yan Sandan Kano

CP Ussaini Mohammed Gumel ya mika ragamar jagoranci ga sabon Kwamishinan ’Yan Sandan da ka tura Jihar Kano, Salman Dogo Garba

Salman Dogo Garba ya karbi ragamar aiki a matsayin sabon Kwamishinan ’Yan Sandan Kano.

A ranar Litinin din nan CP Salman Dogo ya karbi jagorancin rundunar daga Hussaini Mohammed Gumel, wanda ya sami karin girma.