Yan sanda sun kama namiji guda da kuma mata uku wadanda ake zarginsu da hada baki suna killace ’yan mata da suka samu ciki tare da sayar da jariransu idan sun haihu.
An samu gidan da ake sayar da jarirai a Abuja
Yan sanda sun kama namiji guda da kuma mata uku wadanda ake zarginsu da hada baki suna killace ’yan mata da suka samu ciki tare…