✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An samu dan wasan Premier na Ingila da ke amfani da kudi wajen share bayan gida

Ana zargin mai tsaron baya a kulob din Wes Brom da ke Ingila mai suna Liam Ridgwell da laifin yin amfani da kudin Ingila watau…

Ana zargin mai tsaron baya a kulob din Wes Brom da ke Ingila mai suna Liam Ridgwell da laifin yin amfani da kudin Ingila watau Fam wajen goge bayan gida maimakon amfani da takardar share kashi ta toilet roll.