✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An sace matar tsohon kansila a Nasarawa ana neman ya biya Naira miliyan biyu

Wadansu da ba a san ko su wane ne ba, sun sace tare da yin garkuwa da wata malamar firamare mai suna Esther Augustin kuma…

Wadansu da ba a san ko su wane ne ba, sun sace tare da yin garkuwa da wata malamar firamare mai suna Esther Augustin kuma matar tsohon Kansilan yankin Alushi-Gida da ke Yankin Raya kasa na Akon a Jihar Nasarawa,