✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An nuna vacin rai da rushewar ginin Gwamnatin Jihar Ogun

Jam’iyun PDP da ta Unity Party a Jihar Ogun sun yi kira da a yi bincike a kan wadanda gwamnatin jihar ta bakwangilar aikin gina…

Jam’iyun PDP da ta Unity Party a Jihar Ogun sun yi kira da a yi bincike a kan wadanda gwamnatin jihar ta bakwangilar aikin gina benan nan mai hawa hudu, wanda sashinsa ya rufta da safiyar Juma’ar makon jiya, inda aka tabbatar da mutuwar mutun daya yayin da aka garzaya da mutum 14 a asibiti, wadanda suka sami munanan raunuka sakamakon danne su da ginin ya yi.