✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An lalata masa gida da dukiya kan kade yarinya ta mutu

Kade wata yarinya mai shekara biyar mai suna Khadija Hassan ta rasu ya jawo lalata gida da dukiyar Mista Koye Chas da ake zargi da…

Kade wata yarinya mai shekara biyar mai suna Khadija Hassan ta rasu ya jawo lalata gida da dukiyar Mista Koye Chas da ake zargi da tukin ganganci a lokacin da yake kokarin wucewa ta kofar gidan su yarinyar a kauyen Tungar Maje kusa da Zuba da ke Birnin Tarayya Abuja.